fbpx
Monday, August 15
Shadow

Yajin aikin ASUU ya kai kwanaki 140 ana yi

Kungiyoyin fafutuka sun caccaki gwamnatin tarayya bayan da a yau yajin aikin ASUU ya kai kwanaki 140 anayi.

 

Kungiyar SERAP na daya daga cikin kungiyoyin da suka bayyana ra’ayoyinsu akan lamarin inda tace yajin aikin yasa ‘ya’yan talakawa na zaune a gida babu karatu.

Jami’in kungiyar, Kolawole Oluwadare ne ya bayyana haka, ya bayyana cewa, abin takaici ne yanda gwamntin ta kasa biyawa ASUU alkawarin data mata.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Manchester ta cigaba da tsare kofinta na firmiya, inda ta lallasa Bournemouth daci 4-0

Leave a Reply

Your email address will not be published.