fbpx
Friday, July 1
Shadow

Yaki da talauci gwamnati na rabawa talakawa Biliyam 500 a duk shekara

“Naira Biliyan 500 Muke Rabawa Talakawa Duk Shekara Dan Rage Musu Raɗaɗin Talauci a cewar sa’aduya Umar Faraouq..

Ministar kula da ibtila’i da Jinƙai, Sadiya Umar Farouk ta bayyana cewa, a duk shekara suna rabawa talakawa naira biliyan 500 dan rage musu raɗaɗin Talauci.

Ta bayyana haka ne a Abuja wajen ƙaddamar da shirin horas da matasa kan sana’ar POS dan dogaro da kansu.

Haka nan ministar tace bayan kammala horon, za’a baiwa kowane daga cikin matasan jarin 20,000 da kuma kayan aiki.

Leave a Reply

Your email address will not be published.