fbpx
Friday, May 27
Shadow

Yakin da ake a kasar Ukraine ya kara jefamu cikin matsala>>Gwamnatin tarayya

Ministar Kudi, Zainab Shamsuna Ahmad ta bayyana cewa, yakin da ake a kasar Ukraine ya sake jefa Najeriya cikin matsala.

 

Tace a baya Najeriya na da gibin kasafin kudi na kaso 4.5 yayin da a yanzu kuma take da gibin kaso 3.5 na kasafin kudin.

 

Tace kuma yakin da aka fara a kasar Ukraine ne ya jawowa Najeriya haka.

 

Hakan na zuwane bayan da kumgiyar bada lamuni ta Duniya, IMF ta bayyana cewa, yakin zai kassara tattalin arzikin kasar Ukraine.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kalli bidiyon yanda ake zane Delegates a jihar Jigawa saboda basu zabi wanda ake so ba

Leave a Reply

Your email address will not be published.