fbpx
Sunday, May 22
Shadow

‘Yan Arewa ma zasu iya tsayawa takara a 2023>>Inji PDP

Jam’iyyar PDP ta bayyana cewa babu maganar karba-karba a tsarinta.

 

Hakan na zuwa ne yayin da ‘yan kudu da yawa ke ihun sai an barsu sun tsaya takara saboda a yanzu lokacinsu ne.

 

Atiku Abubakar,  Rabiu Kwankwaso da sauran wasu ‘yan Arewa ne ke neman tsayawa takarar shugabancin Najeriya a shekarar 2023.

 

Saidai suna shan suka daga kudu cewa, ya kamata su bari ‘yan kudu kadai su nemi takarar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shugabar Kungiyar Taimakon Yara Da Mata Mabukata Ta Kasa Ta Rasu Sakamakon Mummunan Hadari

Leave a Reply

Your email address will not be published.