fbpx
Thursday, August 18
Shadow

‘Yan bangar siyasa na samun kudi fiye da farfesa>>Peter Obi

Tsohon dan takarar mataimakin shugaban kasa, Peter Obi ya bayyana cewa ‘yan Bangar siyasa na samun kudi fiye da Farfesoshi a kasarnan.

 

Ya bayyana hakane a wajan kaddamar da wani Littafi a Jiya Laraba, wanda aka yi a Anambra.  Yace Gwamnati na sasantawa da ‘yan Bindiga tana basu kudi.

 

Yace ya tabbatar suna samun kudi fiye da Farfesa. Yace masu aiki tukuru ba’a biyansu hakkokinsu sai tsagera.

 

He said, “Prof. Okunna (the author), who we are celebrating today; I can tell you earns less than a political thug. Nigeria prefers paying bandits and dialoguing with them paying or meeting with resourceful and hard-working intellectuals.

Karanta wannan  An shawarci Peter Obi ya nemi naira biliyan hamsin idan har yanaso ya kayar da Tinubu a zaben 2023

“I never knew Okunna before I appointed her commissioner when I was governor, but I became interested in her when I saw her CV as a nominee.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.