‘Yan Bindiga a kasuwar Nkwo Igboukwu dake karamar hukumar Aguata ta jihar Anambra sun kashe shanu sama da 20 da awaki da yawa.
Wasu Bidiyon lamarin da suka faru sun watsu a shafukan sada zumunta inda aka ga mutane nata Alhini.
Da farko an sha mutane maharan suka je kashewa amma daga baya sai aka ga she dabbobine suka je kashewa.
Badai su kashe kowa ba banda dabbobin kamar yanda rahotannin suka bayyanar.