fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

‘Yan Bindiga na takar sa’a amma ta dan lokacice>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, ‘yan Bindiga na takar sa’a amma ta dan lokacice.

 

Shugaban ya bayyana hakane a jawabin da yayi na gaisuwar Sallah ga ‘yan Najeriya yayin da yake ganawa da mazauna babban birnin tarayya, Abuja.

 

Yace babban burinsa shine a kubutar da duka wanda ‘yan Bindiga suka sace.

 

Shugaba Buhari ya kara da cewa yasan iyalai da yawa na cikin tashin hankali da ganin cewa an sace danginsu ciki hadda wanda aka sace a harin jirgin kasa dake tsakanin Abuja zuwa Kaduna.

 

Saidai shugaban yace ya bayar da umanrnin a kubutar da duka wadanda aka sace din.

 

Yace ‘yan Bindigar na takar sa’a ne amma sa’ar tasu ta kusa karewa.

“Many families are in a state of fear and anxiety on account of the many captives held by terrorists against their will, including those taken away after the tragic bombing of the Abuja – Kaduna train.

Karanta wannan  Hotuna: Kungiyar kiwon lafiya ta kaiwa shugaba Buhari ziyara a fadarsa

“I have directed security agencies to ensure quick and safe recovery of all victims of kidnapping.

‘I urge the railway management to immediately set up a situation room for the coordination of the rescue mission and for a minute by minute engagement with the families of the captives.

“This should ease their pain and anxiety as we push the military to find a safe return to their families. My aim is to see all those in captivity safely rescued.”

Buhari said the bandits “are just pushing their luck, but this is only for a while before they are finally crushed.”

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.