fbpx
Friday, July 1
Shadow

Yan Bindiga shiga coci sun kashe mutane 35 a jihar Ondo

‘Yan Bindiga a jihar Ondo sun shiga wata coci kamar suna cikin masu ibada a cikinta inda suka bide wuta suka kashe mutane akalla 35.

 

Gwamnan jihar, Arakunrin Oluwarotimi Akeredolu yayin da ya kai ziyara wajan da lamarin ya faru, yayi Allah wadai da lamarin.

 

Saidai ya kasa jurewa, saida hawaye suka zubo masa.

 

Hakanan kuma gwamnan ya kai ziyara Asibiti dan ganin wadanda ke jinya sanadin lamarin.

 

Ya kuma kaiwa sarkin Owo ziyara wanda a yankin ne lamarin ya faru.

Leave a Reply

Your email address will not be published.