fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

‘Yan bindiga sun babbaka makarantar yara sun yi garkuwa da shugaban malamai a jihar Yobe

‘Yan bindiga sun kai hari sun babbaka makarantar firamari ta Shuwari dake Buni-Yadi a karamar hukumar Gujba dake jihar Yobe.

‘Yan bindigar sun je gidajen malaman dake harabar makarantar inda sukayi garkuwa da shugaban malaman makarantar.

Sun kai wannan harin ne da safiyar ranar juma’a, kuma har yanzu dai hukuma basu yi tsokaci akan wannan lamarin ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shugaban sojin Najeriya yace matsalar tsaro ba zata hana ayi zaben shugaban kasa ba a shekarar 2023

Leave a Reply

Your email address will not be published.