fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

‘Yan bindiga sun babbaka wani gidan sun kashe mai gadinsa a kihar Ondo

‘Yan bindiga sun kai hari gidan mai na Titolu dake anguwar Igboba a karamar hukumar Akure jihar Ondo.

‘Yan bindigar sun babbaka gidan man na Titolu kuma sun kashe mai gadinsa Mr. Sunday.

Manajan gidan ya bayyan cewa an kira shi an sanar dashi faruwar wannan lamarin kuma ya hanzarta zuwa inda ya kira masu kashe sun kashe wuta.

Kafin daga bisani yaga cewa sun kashe mai gadin gidan man, kuma hukumar ‘yan sanda na cigaba da bincike akan lamarin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Dumi Duminsa: Rundunar soji ta damke 'yan bindigar da suka kashe mutane 40 a cocin katolika ta jihar Ondo

Leave a Reply

Your email address will not be published.