fbpx
Sunday, August 7
Shadow

‘Yan bindiga sun bukaci a biya miliyoyin Naira bayan sunyi garkuwa da wannan budurwar a jihar Sokoto

‘Yan bindiga sunyi garkuwa da dalibar makarantar kiwon lafiya ta Midwifery dake jami’ar Uaman Dan Fodio a jihar Sokoto.

‘Yan bindigar sunyi garkuwa da Zahra Umar ne ranar asabar din data gabata a layin Sokoto Shinkafi tare wasu mutane.

Kuma abokinta Abdulrahman Geto ya bayyana cewa sun kira su a waya sun bukaci a biya kudin fansa naira miliyan 30.

Amma daga bisani sun sasanta a naira miliyan uku, kuma yana fatan kwanan nan za a ceto ‘yar uwar tasa ta dawo gida.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shugaba Buhari yace a lahire ne kadai babu matsar tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published.