fbpx
Friday, July 1
Shadow

‘Yan bindiga sun bukaci kudin fansa naira miliyan 80 bayan sunyi garkuwa da fastoci uku a jihar Kogi

‘Yan bindiga sunyi garkuwa da fastoci uku ranar lahadi a kamar hukumar Ofu dake jihar Kogi.

Yayin da wani dan uwan daya daga cikin faston wanda bai bayyana sunan sa ba saboa tsaro ya gana da manema labarai na DailyTrust.

Inda yace masu ‘yan bindigar sunyi garkuwa dasu ne akan hanyar su da zuwa jihadi na kwanaki uku, sannan su kira a waya sun bukaci fansar naira miliyan 80.

Hukumar ‘yan sanda ta tabbatar da faruwar wannan lamarin kuma ta bayyana cewa ta saka jami’anta a wurare daban daban domin a ceto su.

Leave a Reply

Your email address will not be published.