fbpx
Thursday, September 29
Shadow

‘Yan bindiga sun kai hari Illela sun kashe mutane 11 sunyi gakuwa da mutanen da ba a san adadin su ba

‘Yan bindiga sun kai hari kauyen Dambo da Buwade dake karamar hukumar Illela a jihar Sokoto.

Inda suka kashe mutane 11 kuma sukayi garkuwa da wasu mutanen da ba a san adadin su ba a kauyukan suka tafi dasu.

Tsohon shugaban karamar hukumar ne ya bayyana hakan, wato Abdullahi Haruna Illela.

Inda yace sun kai harin ne a ranar talata bayan an idar da sallar Isha’i da misalin karfe takwas na dare, suka bude masu wuta suka kashe na kashewa suka tafi da wasu.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published.