Wasu ‘yan bindiga dake garkuwa da mutane sun kai hari jihar Oyo sunyi garkuwa da wani mai otal tare da ma’aikacinsa guda.
‘Yan bindigar da ake kyautata zaton fulani ne sunyi garkuwa dashi ne a otal din nasa dake Ogbomoso tare da ma’aikacin nasa.
Kuma yana cikin maye suka garkuwa dashi suka tafi dashi cikin daji sunata harbe harbe don su tsorata mutane.