fbpx
Monday, March 1
Shadow

‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Kan Ofishin’ Yan Sanda A Aba

Wasu mutane da ba a san ko su wanene ba sun kai hari wani ofishin ‘yan sanda a Aba dake Jihar Abia tare da kwashe makamai da alburusai daga ofishin.

An rawaito cewa harin, ya afku da safiyar ranar Talata, wanda yi sanadiyyar mutuwar wasu ‘yan sanda  da kuma wasu daga cikin maharan.

A sakaon da Gwamnatin Jihar ta fitar kan lamarain Gwamanan jihar yayi ta yi tir da afkuwar hakan.

Gwamnatin jihar ta kuma yi alkawarin biyan miliyan ₦ 1 ga duk wanda ke da bayanan da suka dace da zai kai ga dawo da makaman da aka sace tare da cafke duk wanda ake zargi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *