fbpx
Thursday, August 18
Shadow

‘Yan bindiga sun kai hari karamar hukumar da sukayi garkuwa da dalibai 300 a jihar Zamfara

‘Yan bindiga sun kai mummunan hari Jangebe dake karamar hukumar Talata Maraf a jihar Zamfara.

Yusuf Anka dan jarida ne ya wallafa wannan labarin a shafinsa na Twitter kuma sun kai harin ne da yammacin ranar talata.

Inda suka budewa mutanen yankin wuta.

A shekarar 2021 ‘yan bindigar sun kai hari makarantar mata ta Jangeben inda sukayi garkuwa da dalibai 300 amma sun sako su bayan wasu kwanaki.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Sanata Ndume yace rayuwa a Maiduguri tafi kwanciyar hankali akan Abuja saboda matsalar tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published.