fbpx
Thursday, August 11
Shadow

‘Yan Bindiga sun kama dan uwan Sheikh Gumi

Babban malamin addinin Islama, Sheik Dr. Ahmad Gumi ya bayyana cewa, ‘yan Bindiga sun taba sace dan uwansa kuma sai da ya biya kudin fansa.

 

Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi a matsayin martani ga masu cewa a kamashi saboda zargin alaka da ‘yan Bindiga.

 

Malam Gumi yace shima abubuwan ‘yan Bindiga da yawa sun shafeshi dan haka bashi da alaka dasu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Yan bindiga sun sako mutane shida hadda yaro dan shekara guda cikin fasinjojin jirgin kasa bayan Sheik Gumi ya masu wa'azi

Leave a Reply

Your email address will not be published.