fbpx
Friday, October 23
Shadow

Yan Bindiga sun kashe dalibin kwalejin ilimi dake Zaria

Yan bindiga a hanyar Birnin Gwari dake jihar Kaduna sun kashe dalibin kwalejin Ilimi dake Zaria me suna, Isa Shehu Abba dan kimanin shekaru 28.

 

Matashin yana kan hanyarsa ne ta zuwa karbar shaidar kammala karatu yayin da ‘yan Bindigar suka kasheshi.

 

Sanata Shehu Sani ya bada labarin kashe dalibin ta shafinsa na Twitter.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *