fbpx
Sunday, June 26
Shadow

‘Yan bindiga sun kashe dan sanda a jihar Anambra kuma sun tafi da bindigarsa

‘Yan bindiga sun kashe wani jami’in dan sanda a jihar Anambra kan babbar hanyar Abatete kuma sun tafi da bindigarsa.

Lamarin ya faru ne da yammacin ranar lahadi a garin Ogidi kamar wani mazaunin garin ya bayyana a wani bideyo.

Inda ‘yan bindigar suka dade akan babbar hanyar ta Abatete har saida suka hango jami’in dake fatrol a wurin suka kashe shi suka tafi da bindigarsa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  "Mun gaji da rokon El Rufa'i ya magance mana matsalar tsaro">>Kungiyar kudancin Kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published.