fbpx
Monday, August 15
Shadow

‘Yan bindiga sun kashe daya daga cikin fastocin Katolika da suka kama a Kaduna, yayin da dayan ya tsere

Babban faston cocin Katolita ka Kafanchan, Emmanuel ya bayyana mutuwar shugaban Kirista John Mark Cheitnum, wanda ‘yan bindiga sukayi garkuwa dashi tare da wani fasto a makon daya gabata.

‘Yan bindigar sun kashe shine a ranar juma’ar da suka kama shi yayin da shi kuma dayan faston, Donatus Cleophas yayi nasarar tserewa daga hannun ‘yan bindigar.

Cheitnum ya kasance shugaban Kirista na karamar hukuma jama’a dake jihar Kaduna kuma zasu binne shine a ranar alhamis 21 ga watan yuli.

Sannan fasto Emmauel ya baiwa Kiristocin hakuri cewa kar suce zasu dauki fansa dakan su su bar hukuma tayi aikinta.

Karanta wannan  A tura jami'ai masu yawa makarantu da asibitoci domin a magance matsalar tsaro - Insfeto janar na 'yan sanda

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.