fbpx
Saturday, June 25
Shadow

‘Yan Bindiga sun kashe Delegates 3 a jihar Naija

Rahotanni dake fitowa daga jihar Naija na cewa, ‘yan Bindiga sun kashe Delegates 3 da suka fito daga karamar hukumar Mariga zuwa babban birnin jihar, Watau Minna.

 

‘Yan Bindigar sun yiwa Delegates din harin kwantan baunane wanda kuma 3 suka mutu nan take.

Tragedy struck PDP Delegations from Mariga LGA, Niger State as Bandits shot 3 delegates who died instantly on the spot.

Karanta wannan  Dan Shekara 51 Ya Soma Tattaki Daga Jihar Bauchi Zuwa Lagos Domin Taya Tinubu Murnar Lashe Zaben Fidda Gwani

According to sources, the delegates were ambushed by the bandits while coming from Minna the State capital on Wednesday 25th of May, 2022.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.