Yan bindiga sun kashe jami’an dake lura da ababen hawa akan titi na FRSC guda biyu a karamar hukumar Aguata dake jihar Anambra.
Inda kuma wani mutun ya samu rauni yayin da yan bindigar suka budewa jami’an wuta.
Kuma hukumar ta FRSC ta tabbatar da faruwar wannan lamarin.