fbpx
Sunday, August 7
Shadow

‘Yan bindiga sun kashe jami’an ‘yan sanda guda biyu a jihar Benue

Yan bindiga sun kashe jami’an ‘yan sanda guda biyu a babban birnin jihar Benue, watau Makurdi a layin Lafiya ranar juma’a.

Mai magana da yawun hukumar na jihar, Sewuese Anene ne ya bayyanawa manema labarai hakan ranar juma’a.

Inda yace masu tabbas ya samu labarin cewa an kashe jami’ai biyu a Makurdi, amma bai samu cikakken bayanan ba iziwa yanzu.

Yayin da wani mazaunin yankin ya bayyana cewa ‘yan bindigar sun tafi da bindugun hukmar bayan sun kashe su.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Yan bindiga sun kashe insfetoci biyu tare da wani dan Indiya a wani kamfani dake jihar Imo

Leave a Reply

Your email address will not be published.