fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

‘Yan Bindiga sun kashe magidanci sun sace diyarsa a Zaria, Kaduna

 

Rahotanni daga jihar Kaduna na cewa, ‘yan Bindiga sun shiga kauyen Dorayi dake Dutsen Abba a Zaria inda suka kashe wani magidanci.

 

Hakanan sun sace diyarsa me shekaru 15 da ame kira da sunan Mariya.

 

Wani shaida yace da misalin karfe 2 na darene suka shiga garin inda suka zarce gidan mamacin.

 

Hukumar ‘yansandan jihar bata ce komai kan lamarin ba tukuna.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  A rika sanar dani daga yau domin ba zan laminci kashe mutane a kudu maso gabashin Najeriy ba, cewar shugaba Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published.