fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

‘Yan bindiga sun kashe mai garin tare da yaronsa kuma sunyi garkuwa da matarsa a jihar Filato

‘Yan bindiga sun kashe mai garin kayen Angwan Baraya daka karamar hukumar Mangu a jihar Filato, Yarima Jabir kuma sun kashe yaronsa Chamsel.

‘Yan bindigar sun tafi da matar mai anguwan bayan sunyi garkuwa da ita bayan sun harbe mata mai gidanta da yaronta.

Wani mazaunin yankin Iilya Samson ne ya bayyana wannan labarin inda yace an kai yaron mai garin asibiti amma duk da haka aaida rai yayi halinsa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Dumi Duminsa: Rundunar soji ta damke 'yan bindigar da suka kashe mutane 40 a cocin katolika ta jihar Ondo

Leave a Reply

Your email address will not be published.