fbpx
Saturday, March 25
Shadow

‘Yan Bindiga Sun Kashe Matashin Malamin Jami’a A Garin Jos

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN

‘Yan Bindiga Sun Kashe Matashin Malamin Jami’a A Garin Jo

A Jiya Litinin ne ‘yan bindiga suka hallaka Sani Mazadu, malami a jami’ar gwamnatin tarayya ta Gashuwa dake jihar Yobe.

‘Yan bindigan sun kawo farmakin ne a yankin Unguwar Rogo dake garin Jos bayan bude baki.

Makwabcin marigayin, kuma shugaban sashen Hausa na Radio Fransa, Malam Bashir Ibrahim Idris ya rubuta a shafinsa na Facebook inda ya yi alhinin kisan da ‘yan bindigar suka yi wa Malamin jami’ar tare da yi masa addu’ar samun rahama.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *