fbpx
Saturday, May 21
Shadow

‘Yan Bindiga sun kashe mutane 2 a harin da suka kai jihar Naija yayin da ake shan ruwa da yammacin jiya

Akalla mutane 2 ne suka rasa rayukansu a wani hari da ‘yan Bindiga suka kai a wasu kauyukan dake karamar hukumar Shiroro ta jihar Naija.

 

Salis Sabo, shugaban kungiyar hadakar al’ummar yankin ne ya bayyana haka ga manema labarai.

 

Ya kara da cewa ‘yan Bindigar sun kai harinne yayin da ake daf da shan ruwa a yammacin jiya, Asabar a garin Gwada.

 

Yace an kashe dansanda da wani mutum daya sannan an kuma sace mutane 2 da suka hada da wata yarinya.

 

Karanta wannan  Kalli Bidiyo; Yanda 'yarsanda ke ihun a taimaketa bayan wanda ta kama ya tafi da ita inda bata gane ba

Channels TV tace maharan sun kuma fasaha shaguna suka kwashi wayoyi da sauran kayan amfani.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.