fbpx
Friday, February 26
Shadow

Yan bindiga sun kashe mutane 2, Bom ya jikkata yara 7 a Kaduna

Yan Bindiga sun kashe mutane 2 a kananan hukumomin Kachia da Igabi na jihar Kaduna. Yara 7 kuma sun jikkata a yayin da wani abin fashewa ya tashi bisa tsautsai a Ungwan Mangoro.

 

Kwamishinan tsaron cikin gida na jihar, Samuel Aruwan ya bayyana haka a sanarwar da ya fitar a yau Talata.

 

Yace yaran da suka jikkata na karbar Magani a Asibitin koyarwa na jami’ar Ahmadu Bello dake Shika. Yace yaran sun dauki bam dinne a Gona ba tare da sanin ko menene ba inda suka fara wasa dashi, ya fashe inda ya jikkatasu. Yacw gwamna El-Rufai yayi Alhinin Lamarin.

 

According to the report, children playing in the area picked up the material from a nearby farm and began to play with it, not knowing what it was. In the process, it was accidentally detonated as the children continued to fiddle with it near their home. Seven of the children were injured by the explosion, and are now receiving treatment at the Ahmadu Bello University Teaching Hospital, Shika.

“While expressing alarm at the incident, Governor Nasir el-Rufai stated his relief that the injured children were receiving treatment. He tasked security agencies to conduct a detailed investigation into the incident, and urged citizens to increase their vigilance towards the presence of such items around inhabited locations.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *