fbpx
Thursday, August 11
Shadow

‘Yan Bindiga sun kashe mutane 5 da sace 16 a Giwa, Jihar Kaduna

Lamarin ya farune a kauyen Kerewa dake karamar hukumar Giwa.

 

Lamarin ya faru ranar Lahadi da safe yayin da ‘yan Bindigar suka afkawa garin.

 

Tsohon kansilan kauyen, Daiyabu Kerewa ya tabbatarwa da Daily Trust faruwar lamarin.

 

Saidai hukumar ‘yansandan jihar bata ce komai ba akai tukuna.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Majalissar dinkin duniya tace harkar Crypto zata iya rusa Najeriya da sauran kasashen da suka cigaba

Leave a Reply

Your email address will not be published.