fbpx
Thursday, August 11
Shadow

‘Yan Bindiga sun kashe mutane 60 a jihar Zamfara

Rahotanni daga jihar Zamfara na cewa, akalla mutane 60 ne ‘yan Bindiga suka kashe a jihar.

 

Lamarin ya farune a kananan hukumomin Bukkuyum da Anka, tsakanin ranar Laraba da Alhamis.

 

Sun shiga kusan kuyuka 5 inda wasu shaidu sukace sun rika harbin kan mai uwa da wabi.

 

Daily Trust ta ruwaito cewa, da yawa kuma sun bace ba’a san inda suka shiga ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shugaban sojin Najeriya yace matsalar tsaro ba zata hana ayi zaben shugaban kasa ba a shekarar 2023

Leave a Reply

Your email address will not be published.