fbpx
Friday, July 1
Shadow

Yan bindiga sun kashe mutane biyu a wani sabon hari da suka kai wa al’ummar garin Kaduna

Wadansu ‘yan bindiga da sanyin safiyar ranar Talata sun kawo wa kauyen Maiginginya da ke cikin Karamar Hukumar Igabi ta Jihar Kaduna hari inda suka kashe mutane biyu.

 

Akalla mazauna kauye biyu sun ji rauni a harbin bindiga a yayin harin wanda ya faru da misalin karfe 3 na dare, wata majiya ta shaida wa jaridar PUNCH.

 

‘Yan Bindiga sun zo akan babura suka fara harben mai kan uwa dawa bi.

 

Kwamishinan tsaron cikin gida da harkokin cikin gida, Samuel Aruwan, ya tabbatar da faruwar lamarin a cikin wata sanarwa a ranar Talata.

“The Kaduna State Government has been informed that troops of the Operation Thunder Strike late Monday night successfully repelled armed bandits on the Kaduna-Abuja Road.

“The armed bandits appeared along the pipeline axis of Kakau general area in an attempt to strike, when troops engaged and repelled them with superior firepower.

Karanta wannan  Kotu ta yankewa barayi biyu hukuncin rataya a jihar Akwa Ibom

 

“Many of the bandits escaped into the forest with gunshot wounds, having been denied freedom of action.

“When troops cleared the road for traffic, it was discovered that a driver was hit by the bandits who were fleeing the location.

“Also, two buses ran into a ditch resulting in injuries to some passengers, who were rushed to the hospital by the security operatives.

 

“Similarly, the government was briefed that security agencies foiled a bandit attack in the early hours of today along Zaria-Funtua Road in Giwa local government.

“The Government will continue to keep citizens informed on the security situation in the state.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.