fbpx
Monday, May 23
Shadow

‘Yan bindiga sun kashe mutun guda a harin da suka kaiwa ma’aikatan JAMB a jihar Legas

‘Yan bindiga sun kashe mai gadi a harin da suka kaiwa ma’aikatan JAMB da suka kama Otal na Mobila dake Ikorodu a jihar Legas.

Mai magana da yawun ‘yan sanda na jihar SP Benjamin Hundeyin ne ya tabbatarwa manema labarai faruwar wannan lamarin.

Inda yace sun sacewa farfesa Odunsi Laptop HP da wayoyi guda biyu da naira 20,000. Sannan kuma sun sace sarkoki da wayoyin wasu mata biyu ma’aikatan JAMB din da suka kama otal din.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Duminsa: Hukumar 'yansandan Kano ta tabbatar da cewa Bam ne ya tashi a Sabon Gari Kano ba fashwar tukunyar Gas ba

Leave a Reply

Your email address will not be published.