fbpx
Thursday, September 29
Shadow

‘Yan bindiga sun kashe sarkin Lafiagi na jihar Kwara

‘Yan bindiga sun kashe sarkin Lafiagi na jihar Kwara, Alhaji Muhammadu Kudu wanda ya kasance babban ma’aikaci a kamfamin FIRS.

Lafiagi ta kasance hedikwatar karamar hukumar Edu dake jihar Kwara, kuma ‘yan bindigar sun kashe shine a harin da suka kai masa tsakamin Lapai zuwa Lambata dake jihar Niger.

Gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazak ya tura sakon ta’aziyyarsa ga iyalan mamacin, inda yace suna nan suna cigana da kokarin magance matsalar tsaro.

Kuma yana fatan Allah yayi masa Rahma ya gafarta masa.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published.