fbpx
Monday, August 15
Shadow

‘Yan bindiga sun kashe shugaban Sojoji tare da yaransa guda biyu a harin kwantan baunar da suka kai masu bayan sun amsa kiran makarantar Lauyoyi dake Bwari

‘Yan bindiga sun kashe shugaban sojojin dake 7 Guard Brigade a babban birnin tarayya Abuja bayan sun amsa kiran makarantar Lauyoyi dake Bwari.

Makarantar lauyoyin ta nemi agajin rundunar sojin ne bayan ‘yan bindiga sun aika masu da wasika cewa zasu kawo masu hari.

Wanda hakan yasa shugaban sojojin ya ziyarci makarantar tare da yaransa suk tattauna da shuwagabanninta gami da wasikar da ‘yan bindigar suka aiko mata.

A hanyar dawowarsu ne ‘yan bindigar suka kai masu harin kwantan bauna suka kashe shugaban sojin tare da yaransa, amma soja guda ya tsira a cikin su.

Karanta wannan  'Yan bindiga sun kashe mutane 11 a kauyen Karekuka dake Taraba hadda 'yan Vigilanti guda shida

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.