fbpx
Sunday, August 7
Shadow

‘Yan bindiga sun kashe sojoji bayan musayar wutar da sukayi a daren yau

‘Yan bindiga sun kashe sojoji akam hanuae Kaduna zuwa Abuja boyi bayan musayar wutar da suka yi a daren yau ramar alhamis.

Su yi musayar witar ne a kusa da Zuba ta wuraren dutsen Zuma, kuma an zuba jami’ai sosai a yankin.

‘Yam bindigar sun kai masu harin ne kwanaki uku bayan sun kashe babban sojan dake cikin masu gadin shugaba lasa Muhammadu Buhari.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamnatin tarayya ba zata iya aro kudi ta biyawa ASUU bukatunta ba, tace iyaye su roki kungiyar malaman ta janye yajin aiki

Leave a Reply

Your email address will not be published.