fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

‘Yan bindiga sun kashe wani malamin majami’a a Kaduna

‘Yan bindiga sun kashe wani malamin majami’ar katolika a jihar Kaduna Rev Fr. Vitus Borogo.

‘Yan bindigar sun kashe shine a ranar asabar din data gabata wata gona dake karamar hukumar Kujama kusa da hanyar Kaduna zuwa Kachia.

Sakataren Katolika ta Najeriya ne ya bayyana hakan ranar asabar, inda yace sun kashe shine bayan sun kaiwa gonar hari.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Yan bindiga sun kashe sarkin Lafiagi na jihar Kwara

Leave a Reply

Your email address will not be published.