‘Yan bindiga sun kashe mutane uku a harin da suka kai kauyen Bakiyawa dake karamar hukumar Batagarawa jihar Kataina.
Kuma sunyi garkuwa da wata mata mai ciki mai suna hauwa, yayin wani mazaunin yankin Marwan ya bayyana cewa a babura suka kai harin.
Kuma sun harbi wani mutumi a kafarsa, inda kum yakara da cewa gbadaya mutane uku da suk kashe duk ‘yan banga ne.