Lamarin ya farune a kauyen Damri dake Bakura a jihar ta Zamfara.
Bayan kisan, ‘yan Bindigar sun kuma bankawa wani Asibiti wuta.
Wata Majiya tace sojoji basu samu kai dauki ba a harin saboda rashin isassun kayan aiki.
Over 50 Vigilantes and residents have been killed by Armed Bandits in Damri, Bakura setting ablaze a hospital, a vigilante leader in the area says the military couldn't respond properly due to shortage of Arms and protected Mobility.
— Yusuf Anka (@ankaboy) May 7, 2022