fbpx
Monday, August 15
Shadow

‘Yan Bindiga sun kashe ‘yansanda 2 a jihar Enugu

Lamarin ya farune da safiyar yau, Alhamis inda ‘yan Bindigar suka je da fuskoki a rufe suka budewa ‘yansandan wuta.

 

Lamarin ya faru a Gariki, MTD dake karamar hukumar Enugu South kuma nan take ‘yansandan biyu suka mutu.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, Daniel Ndukwe ya tabbatar da faruwar lamarin amma yace bai da tabbacin labarin mutuwar ‘yansandan.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hadakar rundunar soji ta kashe 'yan bindiga marasa adadi a jihar Kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published.