fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Yan bindiga sun kone mutum 16 da ransu a Kaduna

‘Yan bindiga sun kone kimanin mutum 16 ‘yan gida daya lokacin da suka ka hari a kauyen Bakali da ke karamar hukumar Giwa a jihar Kaduna ta arewacin Najeriya.

Wakilin jaridar Daily Trust, ya ce an kai harin ne ranar Talata da misalin karfe hudu na asubahi inda suka banka wa buhunhunan hatsi da ababen hawa da babura wuta.
Rahotanni sun ce ‘yan bindigar sun kulle mutanen 16 a cikin daki sannan suka banka masa wuta.
Wani mazaunin garin, Alhaji Sani Bakali, ya shaida wa jaridar cewa kimanin ‘yan bindiga 100 suka yi wa kauyen dirar mikiya.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Karanta wannan  Hotuna yanda aka kashe wata daliba aka yanke al'aurar ta


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.