fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

‘Yan Bindiga sun nemi diyyar Miliyan 200 kan babban sojan da suka sace a NDA

‘Yan Bindiga da suka kashe manyan sojoji 2 a makarantar horas da sojoji ta NDA da kuma sace soja me mukamin Majo sun nemo Miliyan 200 a matsayin kudin fansa.

 

Sunan Soja da suka sace, Major Stephen Datong. Kamar yanda FIJ ta ruwaito.

FLASH: FIJ can confirm that ‘bandits’ have contacted the Nigerian Defence Academy to demand a ransom of N200million for the abducted Major Stephen Datong.

Details soon.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Yan bindiga sun kashe sarkin Lafiagi na jihar Kwara

Leave a Reply

Your email address will not be published.