Yan Bindiga a Faskari dake jihar Katsina sun sace matan aure 17 dake kan hanyar zuwa biki.
Katsina Post tace an sace dalibanne ranar Alhamis din data gabata. An sace su ne a yayin da suke kan hanyar Unguwar Rimi zuwa Garin Maigora.
Rahoton yace duka matan da aka sace suna shayarwa amma an saki daya da jaririnta saboda rashin lafiya.
“The incident happened when the women were on their way from Unguwar Rimi village to Garin Maigora town to attend a wedding ceremony,” the newspaper quoted a source as saying.