Wasu yan bindiga sun kai hari Tiinu Nune dake karamar hukumar Ukum a jihar Benue.
Ind suka sace kudaden adashi kuma sukayi garkuwa da mutane biyu na kungiyar adashin bayan sun mamaye yankin.
Yan bindigar sunzo ne akan babura daga karamar hukumar Katsina-Ala dake kusa a Ukum, kuma ba’a san adadin kudaden da suka sace.