Lamarin ya farune a garin Idon dake karamar hukumar Kajuru da safiyar ranar Asabar a jihar ta Kaduna.
Sunayen wasu daga cikin wadanda aka sace sune Abdullahi, Yakubu Isah, Samson Julius, Angelina Julius, Pasema Daniel da Junior.
Sai kuma Bobo Julius, Saratu Mohammed, Asenath Sunday, Confidence Jerry, Barnaki Sunday, Moses Kenneth, Danladi Goma da Ummi Jibrin.
Dailypost ta ruwaito cewa, wata majiya a garin ta tabbatar da satar.