Mutane 15 ne aka sace a hanyar Abuja zuws Kogi.
Wasu shaidu sun ce maharan sun tsayar da motar kuma suka kama wadanda ke ciki suka shiga daji dasu.
Kusan awanni 2 ‘yan Bindigar suka yi suka satar mutanen ba tare da wani jami’in tsaro ya kai dauki ba.