fbpx
Thursday, December 7
Shadow

‘Yan Bindiga sun sace mutane a Zaria, Zamfara, da Naija

A Zaria, ‘yan Bindigar sun je Kofar Gayan ne inda suka sace mutane 6.

 

Yankin dama ya sha fama da masu garkuwa da mutane. Daily trust ta ruwaito cewa da Misalin kargi 11: 30 ne dai ‘yan Bindigar suka kai harin.

 

Sun rika harbi a iska har suka tafi da wadanda suka sace din.

 

A jihar Zamfara kuwa, mutane 4 ne aka sace a Dama dake karamar hukumar Gusau.

 

Biyu daga cikin wanda aka sace, dalibai ne a jami’ar gwamnatin tarayya dake Gusau din.

 

Hakanan ‘yan Bindigar sun sace wani Shehu Usman Wanda ma’aikacin lafiyane a babban Asibitin Kagara.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *