fbpx
Friday, July 1
Shadow

‘Yan Bindiga sun sace mutane ciki hadda dalibai a birnin Gwari

Rahotanni daga hanyar birnin Gwari dake jihar Kaduna na cewa, ‘yan Bindiga sun sace mutane wanda ciki hadda dalibai.

 

Lamarin ya farune ranar Talata da safe, 31 ga watan Mayu.

Kakakin masarautar Birnin Gwari, Idris Saidu, ya tabbatarwa da jaridar Tribune da wannan labari.

 

Yace matasan na kan hanyar zuwa rubutar jarabawar shiga Jami’a ne a yayin da aka sacesu.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  "Dalilin dayasa muka siyawa 'yan vigilanti bindugu 80">> shugaban karamar hukumar Wase

Leave a Reply

Your email address will not be published.