‘Yan Bindiga a jihar Kaduna suna sun sace wani tsohon sojan sama mai mukamin Air Commodore, Ado Adamu Sha’iskawa.
Wani Salisu Lawal Kerau ne ya bayana sace sojan ta shafinsa na Sada zumunta inda ya bayyana cewa har gida ‘yan Bindigar suka shiga suka sace tsohon sojan.
Babu dai bayani daga wanda suka sace sojan.