fbpx
Thursday, September 29
Shadow

‘Yan bindiga sun sako insfeton da suka sace a jihar Ogun

‘Yan bindigar da suka yi garkuwa da wani jami’in dan sanda a jihar Ogun sun sako shi tare da mutane biyu.

Yan bindigar sun sace sune a ranar laraba a yankin Waasinmi a layin Abeokuta/Legas dake karanar hukumar Ewekoro.

Yayin da yanzu mai magana da yawun hukumar ‘yan sanda na jihar Abinbola Oyeyemi ya bayyana cewa an sako insfeton nasu, kuma ‘yan bindigar da suka yi garkuwa dasu da kakain jami’ai suke yawo.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Da Dumi Dumi: Yan bindiga sun kashe sojoji da 'yan sanda marasa adadi a jihar Enugu

Leave a Reply

Your email address will not be published.