fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

‘Yan Bindiga sun tsahi kauyuka 4 a kauyukan Funtua dake Katsina bayan yiwa mata da yara fyade

Mutane da dama ne ‘yan Bindiga suka sace a kauyukan unguwar Isiyaka, ‘Yar Tafki, Zagamawa, da Dan Tudu dake karamar hukumar Funtua ta jihar Katsina.

 

Sun kwashe lokaci me tsawo sunawa ‘yan mata da matan aure fyade kamar yanda rahoton ya nunar.

Bala Magaji wanda shugaban makarantar gwamnatine na daga cikin wadanda aka sace tare da sauran tarin jama’a.

Leave a Reply

Your email address will not be published.